Watanni uku gabanin gudanar da manyan zaɓuka a Najeriya da alama babbar jam'iyyar hamayya ta PDP na sake tsunduma cikin ɓaraka sakamakon rashin haɗin kai tsakanin mambobinta da ke sake fitowa fili.
Gwamnatin Jamus ta bayyana yawaitar shawagin jiragen saman Rasha marasa matuka a matsayin babbar barazana ga nahiyar Turai ...
Hauhawar farashi da kuɗin ruwa da haraji na nuna alamun cewa shekarar 2025 za ta kasance mai cike da sarƙaƙiya ga tsarin tattalin arziƙin duniya da ake sa ran haɓakarsa za ta " daidaita" da kaso 3.2, ...
Tsohon Firaministan Faransa Edouard Philippe na shirin tsayawa takara a zaben shugaban kasar mai zuwa, abin da ake kallo a matsayin wata barazana ga shugaba Eammanuel Macron a siyasance. Philipe shi ...
A sanarwar da sakataran lafiya na Amurka Robert F Kennedy ya fitar, ya nuna yadda har yanzu gwamnatin Amurka ke da shakku kan rigakafin waɗannan cutuka. A cewar wani ƙwararren jami’in na Hukumar ...
A yayin da take gabatar da wata taswira mai kunshe da sabbin dubarun tsaro a shekarun masu zuwa, ma'aikatar tsaron Amirka ta Pentagone ta ce Chaina na kasancewa wani gagurimin kalubale mafi muni ga ...
Rising Afrobeats and Afrofusion artist, Dandyy, is thrilled to announce the release of his much-anticipated new single, “Barazana.” Fusing his Northern Nigerian roots with the bustling Lagosian ...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar cewa baza ta lamunta da ayyukan wasu mabiyan kungiyoyi daya sabawa doka ba ko kuma yake gurbatar da zaman lafiya dake jihar. A wata takarda da ta fitar ranar litinin ...
Results that may be inaccessible to you are currently showing.
Hide inaccessible results