A cikin wata sanarwa da ta fitar ranar Litini fadar shugaban Najeriya ta ce tana maraba da batun fitowar Jonathan takara, sai ...
Shugabannin Tarayyar Turai na tattaunawa a birnin Copenhagen kan yadda za su samar da kariya ga nahiyar daga jiragen Rasha ...
Gwamnatin Jamus ta bayyana yawaitar shawagin jiragen saman Rasha marasa matuka a matsayin babbar barazana ga nahiyar Turai ...
Ministan Harkokin Wajen Rasha Sergei Lavrov ne ya yi wannan gargadin a yayin jawabinsa a zauren Majalisar Dinkin Duniya.
Kamfanin da aka bai wa kwangilar gadin wuraren raba abinci a Zirin Gaza na amfani da mambobin wata ƙungiya da aka sani da ƙiyayyar addinin Musulunci, kamar yadda wani binciken BBC ya gano. BBC ta gano ...